MAGANIN BOYE KURWA GA MAYU DA MASU BAQIN BAKI

Maganin mayu

MAGANIN BOYE KURWA GA MAYU DA MASU BAQIN BAKI

Maye Kanyi Amfani da Kurwar Mutum ne Wajen Cutar da Shi,

Ana Amfani da Wannan Maganin Wajen 6oye Kurwa Ga Mayu da Masu Baqin Baki,

Ta Yadda Maye Bazai Iya Samun Nasara Akan kaba, Da Mai Baqin Baki,

Mai Baqin Baki Dan Uwan Maye ne,

Har a zuciyar Shi Yakan Dura maka Mugun Abu,

Balle Ya furta Wani Abu Akan ka

Asami

1-Baqin Gari (Sassaqen Bayan Tsamiya)

2-Sassaqen Wurshi

3-Wuta-Wuta ( Ciyawa ce)

4-Anniya Makomiya (Ciyawa ce)

5-Saiwar Sanya

A Maida su Gari

A sha da Duk abin da Zaa Iya Sha Kwana 7,Ayi Wanka Kwana 7

Kafi Karfin Maye da Mai Baqin Baki

Har Abada Biiznillah,