SIRRIN IZAWAQA DA SUNAYEN ALLAH MAƊAUKAKI SARKI MASU FARAWA DA HARAFIN (QAFUN) (ق)

SIRRIN IZAWAQA DA SUNAYEN ALLAH MAƊAUKAKI SARKI MASU FARAWA DA HARAFIN (QAFUN) (ق)
Alhamdulillahi wannan sirrin billahillazi la’ilaha illahuwa yanayi. Dan girman ALLAH kudauka ku aikata. Tabbas zakuyi mani addu’a da fatan Alkhairi insha ALLAHU.
Wannan sirrin yana tasiri gurin : NEMAN ARZIQI
QAHARIYYA
KWACE
HIRZI
DA KUMA CIKAKEN KWARJI GURIN MAHUKUNTA.
yadda aikin yake shine :
1. IZAWAQA kafa daya
2. Ya qayyumu ya qaa’imu ya qadiymu ya qaweyu ya qaadiru ya qahaaru ya qariybu ya qaddusu kafa dari 100.
Sai karoƙi Allah buqatar ka alfarmar Annabi da Alqur’ani buqatar ka zata biya cikin qanqanin lokaci.
Idan mulki kake nema ko wata daukaka gurin aiki ko kasuwa ko wajan mijin ki to aikin kwana goma ne, ana sadaka da abinci mai zafi. Wlh buqata zata biya albarkar Annabi da Alqur’ani