SIRRIN SUNAYEN ALLAH GUDA BAKWAI DOMIN ƳAN KASUWA KO MASU NEMAN BUƊEWAR KOFOFIN ALKAIRI

Sirrin Sunayen Allah Bakwai Domin Ƴan Kasuwa Ko Masu Neman Buɗewar Kofofin Alkhairi

Duk mai buƙatar buɗewar kofofin arziki, musamman ƴan kasuwa da masu neman ci gaba a harkokin rayuwa, ga wata hanya mai albarka da za ta taimaka.

Yadda Ake Aikin

Ana fara wannan sirri a ranar Litinin da dare.

  1. Yi alwala, ka yi sallar nafila raka’a biyu.
  2. Bayan sallama, ka karanta:
    • Istigfari (100x)
    • Salatin Annabi (100x)
    • Hailala (100x)
  3. Sannan a karanta sunayen Allah kamar haka:
  • Litinin: Ya Malikal Mulki (1111x)
  • Talata: Ya Zuljalali Wal Ikram (1111x)
  • Laraba: Ya Jami’u (1111x)
  • Alhamis: Ya Ganiyyu (1111x)
  • Jumu’a: Ya Mu’uɗi (1111x)
  • Asabar: Ya Nuru (1111x)
  • Lahadi: Ya Hadi (1111x)

Amfanin Wannan Sirri

Duk abinda kake nema na alkhairi—kasuwanci, ilimi, aure, arziki, ko wani buri—Allah zai tabbatar da shi, insha Allahu.

Mun bayar da izini ga wanda zai like, share zuwa group 5, da yin comment na salatin Annabi (S.A.W.W).

Don ƙarin bayani, a tuntube mu ta shafin DAN ALMAJIRI TV a Facebook ko YouTube Channel.