SIRRIN YASIN MAI RIBOS GAMEDA KOWACE IRIN BUKATA
SIRRIN YASIN

SIRRIN YASIN MAI RIBOS GAMEDA KOWACE IRIN BUKATA
Neman aiki aure mallaka jawo hankali kai koma menene saika zana wannan sunan assamadu
Akan yashi maitsarki saika karanta YASIN zuwa mubin na 1 saikayi sujjada kakaranta
كلا لاتطعه واسجدواقترب
Kafa 40 saika roki allah bukata idan kadago kakaranta
YAFARDU 1000
Saika karanta yasin zuwa mubin na 2 saikayi sujjada kamar tafarko idan kadago kakaranta
YAJABBARU 1000
Sai akaranta YASIN zuwa mubin na 3 saikayi sujjada kamar tafarko idan kadago kakaranta
YASHAKURU 1000
Sai akaranta YASIN zuwa mubin na 4 sai ayi sujjada kamar tafarko idan kadago kakaranta
YATAUWABU 1000
Saikuma YASIN zuwa mubin na 5 sai ayi sujjada kamarta farko idan kadago kakaranta
YADA’HIRU 1000
Saikuma YASIN zuwa mubin na 6 sai ayi sujjada kamarta farko idan kadago kakaranta
YAKHABIRU 1000
Saikuma YASIN zuwa mubin na 7 sai ayi sujjada kamarta farko idan kadago kakaranta
YARAZZAQU 1000
Saika karanta YASIN zuwa sura saika roki allah bukata zatabiya wallahi insha allahu