WURIDIN SAMUN KUDI DA RUFIN ASIRKI
Sirrin samun kudi

WURIDIN SAMUN KUDI DA RUFIN ASIRKI
Wannan sirrin idan kana da mustajaba baza kayi kwana uku a jere kana wannan wuridin ba sai kasamu buɗewar ƙofofi da ga taskar Allah S.W.T
Yadda akeyi kullum za’a karanta
(YAWAHHABU) kafa 160
(YATIHA RIZ KUHA RAGADAN MIN KULLI MAKANIN) kafa 160
(WAHHABU) kafa 160
Wadan nan su ake wuridin su kullum.
Munyi izini ga wanda Yayi like da Shearing zuwa group biyar da comment na salatin Annabi Sallallahu alaihi Wa’alihi Wasallam ❤️.
Don neman karin bayani a tuntube mu ta shafin mu na Zauran magabata TV
ZAURAN MAGABATA dake shafin Facebook
Domin Anfana da wannan sirrin danna kan hoton nan,ko ka danna blue din rubutun nanm